Mene ne Actuarial Science?




Actuarial Science wani fanni ne na lissafi da kididdiga a cikin nazarin lamarin da ke faruwa a rayuwar mutum domin sanin yiwuwar aukuwar abubuwan da za su faru da kuma yanke shawara da zasu rage yiwuwar aukuwar da zasu iya kamfanoni da ma’aikatan su.