New Zealand U-17 da Nigeria U-17 Jama'ar Najeriya




A wasan farko na gasar cin kofin duniya ta U-17 da mataimakin gaba daga Najeriya ta jefa kwallon a ragar a cikin mintuna biyu kawai da fara wasan.

Tun da aka fara wasan New Zealand ta tashi ta kai hari sai dai kuma yan mata na Najeriya suka tashi tsaye suka fara hana 'yan New Zealand din kwallon.

Nigeria ta ci gaba da jefa kwallon ta uku a minti na 28 da fara wasan. Kafin a tafi hutun rabin lokaci 'yan Najeriyan sun kara jefa kwallo ta hudu a ragar New Zealand wanda hakan ya sanya suka tafi hutu da cin kwallaye 4 da 0. Lokacin da aka dawo daga hutu dan wasan New Zealand ta samu kwallon da ta jefa a minti na 60 da fara wasan.
A karshe dai wasan ya kare da ci 4 da 1 inda Najeriya ta samu nasara akan New Zealand.

Kash! Mu ga irin wannan wasan a wasannin da za'a yi nan gaba.